Bbc hausa labarin muhammadu buhari biography
Muhammadu buhari height!
Zaben 2019: Kun san iyalan Shugaba Muhammadu Buhari?
Asalin hoton, INSTAGRAM/ZAHRA BUHARI
- Marubuci, Fauziyya Kabir Tukur
- Sanya sunan wanda ya rubuta labari, BBC Hausa, Abuja
Shugaba Muhammadu Buhari ya auri matarsa ta farko Safinatu a watan Disambar shekarar 1971.
Www bbc hausa labaran yau
An haifi Hajiya Safinatu ran 11 ga watan Disambar shekarar 1952 a garin Jos na jihar Filato amma 'yar asalin garin Mani ce ta jihar katsina.
Sunan mahaifinta Alhaji Yusufu Mani, mahaifiyarta kuwa sunanta Hajiya Hadizatu Mani.
Ta yi karatu a Makarantar Horon Malamai (WTC) a Katsina inda ta kai mataki na biyu a shekarar 1971.
Safinatu ta fara haduwa ne da Muhammadu Buhari lokacin tana da shekara 14.
A lokacin Shugaba Buhari Manjo ne a rundunar sojin Najeriya, sai ya raka abokinsa marigayi Manjo Janar Shehu Musa 'Yar'aduwa gurin mahaifin Safinatu.
A lokacin baban Safinatu, Alhaji Yusufu Mani yana aiki a Legas a matsayin sakataren Alhaji Musa 'Yar